Isaiah 24:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duba, Ubangiji zai wofinta duniya ya kuma yi kaca-kaca da ita; zai ษata fuskarta ya watsar da mazaunanta,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดู! ููููููููฐูู ูููู ููููููู ุฏููููููุงุ ูููู ู
ูููุฏู ุนูุชู ฺููขูููุ ูููู ู
ูุฑูุทู ฺขูุณูููุฑู ุฏููููููุง ูููู ููุงฺูุฑูุฏู ู
ูุฐูููููููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai hallaka duniya ya bar ta kufai. Zai kaษantar da duniya ya watsar da jama'ar da take cikinta.