Isaiah 24:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka a gabas sun ษaukaka Ubangiji, a ษaukaka sunan Ubangiji, Allah na Israโila, a cikin tsibiran teku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุ ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ููุฌูููฐูู ุบูุจูุณู ุฐูุงุณู ุทููููููู ููููููููฐูู ุ ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุนููููููููููู ุจูุงูููู ุชูููฐูู ุฐูุงุณู ุทููููููู ุณูููููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
waษanda suke wajen gabas kuma za su yabe shi. Jama'ar da take zaune a gefen teku za su yabi Ubangiji, Allah na Isra'ila.