Isaiah 24:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zai zama abu ษaya ga firist kamar yadda yake ga mutane, ga maigida kamar yadda yake ga bawa, ga uwargijiya kamar yadda yake ga baiwa, ga mai sayarwa kamar yadda yake ga mai saya, ga mai karษan rance kamar yadda yake ga mai ba da rance, ga mai karษan bashi kamar yadda yake ga mai ba da bashi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุจู ุงููุฑู ุทููู ููููฐ ุฐูููุณูุงู
ู ูููุงููู ุฏู ูููุงูููุ ฺขูุฑูุณูุชู ุฏู ุณูููุฑููู ุฌูู
ูุนูุฑูุณูุ ุจูุงูู ุฏู ู
ูููุบูุฏูููุณูุ ู
ููู ุณููู ุฏู ู
ููู ุณูููุฑูููุ ู
ููู ุจูุงุฏู ุฑูููุซูููฐ ุฏู ู
ููู ููุฑููปูุฑู ุฑูููุซูููฐุ ู
ูููุจููู ุจูุงุดู ุฏู ู
ููู ุซููู ุจูุงุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bala'i ษaya ne zai sami kowa da kowa, firistoci da sauran jama'a, bayi da iyayengijinsu, masu saye da masu sayarwa, masu ba da rance da masu karษa, attajirai da matalauta.