Isaiah 24:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan wata zai ruษe, rana ta ji kunya; gama Ubangiji Maษaukaki zai yi mulki a kan Dutsen Sihiyona da kuma a cikin Urushalima, da kuma a gaban dattawanta, da ษaukaka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ุฐููู ููู
ููููู ุนูุจูุจูููู ุชูุฏููู ุณููููููุงููู ุฐููู ููู
ููููู ุฏู ุฏูุฑูุฌู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุงููุบูุจููู ุดููุบูุจูููููู ู
ูุชูููููฐููุณูุ ฺููููููู ุญูุตูููููฐูู ุทูููููููุฑูุณู ุฐููู ููููููุชูุฑูุฏู ุญูุตูููููฐูู ุฑูุงููุ ููููู
ู ููููููุชูุฑูุฏู ุญูุตูููููฐูู ููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wata zai duhunta, rana ba za ta ฦara haskakawa ba, domin Ubangiji Mai Runduna yake sarauta. Zai yi mulki a Urushalima a kan Dutsen Sihiyona, shugabannin jama'a za su dubi ษaukakarsa.