Isaiah 25:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hannun Ubangiji zai zauna a kan wannan dutse; amma za a tattake Mowab a ฦarฦashinsa kamar yadda ake tattaka kara a cikin taki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุญูููููู ููููููููฐูู ุฐููู ฺูุฑูููฐ ุจูุจูููู ุชูุฏููููููุ ุนูู
ููุง ุฐูุงุนู ุชูุชููุงูู ู
ูุชูููููฐูู ู
ููุงูููุจู ุงููููุฑูููุณูุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุดูุงููู ุณูููููฐ ุชูุงูู ุซููููู ุงูู ููุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai kiyaye Dutsen Sihiyona, amma za a tattake jama'ar Mowab a ฦasa, kamar yadda ake tattake tattaka cikin taki.