Isaiah 25:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su buɗe hannuwansa a cikinsa, yadda mai iyo kan buɗe hannuwansa don yă yi iyo. Allah ya ƙasƙantar da girmankansu duk da wayon hannuwansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ دَ سُنْ مِيڧَ حَنُّوَنْسُ كَمَرْ ذَاسُيِ إِيُواْ سُڢِتَ دَغَ وُرِنْ، دُكْدَهَكَ، اللَّهْ ذَيْ ڧَسْڧَنْتَرْ دَسُو، حَنُّوَنْسُ ذَاسُ كَاسَ كَامَ أَبِنْ تَيْمَكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su miƙa hannuwansu kamar suna ƙoƙarin yin ninƙaya, amma girmankansu zai jā hannuwansu ƙasa a duk sa'ad da suka ɗaga.