Isaiah 25:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai ka zama mafakar matalauta, mafaka don mabukata cikin damuwa, wurin ษuya daga hadari, inuwa kuma daga zafin rana. Gama numfashin mugaye yana kamar da hadari mai bugun bango
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ูููู ููุฑููู ูปููู ููููฐ ุบู ุชูููููุงููุงุ ูููู ููุฑููู ูปููู ููููฐ ุบู ู
ูุงุณู ุจฺูงูุงุชู ุนูุซููููู ููููููุฑูุณูุ ูููู ููููฐ ููุฑููู ูปูููููู
ู ุฏูุบู ุถููู ู
ููู ฺงฺูููงูุฑูุ ุงููููููุฑูู
ู ููู
ู ุฏูุบู ุฐูุงฺขููู ุฑูุงููุ ุบูู
ูุง ุงููุณููู ู
ูุฑูุฑู ุชูููุณููู ููู
ูุฑู ุถููู ู
ููู ฺงฺูููงูุฑู ููููฐ ุนูููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Matalauta da 'yan ฦaฦa naka yi sun sheฦa zuwa wurinka, Sun sami zaman lafiya a lokatan wahala. Ka ba su mafaka daga hadura, Ka inuwantar da su daga matsanancin zafi. Mugaye sukan tasar musu kamar hadirin ฦanฦara,