Isaiah 25:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kuma kamar zafin hamada. Ka kwantar da hayaniyar baƙi; kamar yadda inuwar girgije kan rage zafin rana, haka ake kwantar da waƙar mugaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ ذَاڢِنْ هَمَادَ؞ عَمَّا كَڟَيْ دَ هَيَانِيَرْ بَاڧِ كَمَرْ يَدَّ إِنُوَرْ غِرْغِجٜىٰ تَكَنْ تَرٜىٰ ذَاڢِنْ رَانَ؞ كَڟَيْ دَ وَاڧَرْ نَصَرَا دَغَ بَاكِنْ مَرَسَ تَوْسَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar fari a ƙeƙasasshiyar ƙasa. Amma kai, ya Ubangiji, ka rufe bakin abokan gābanmu, Ka sa hayaniyar mugaye ta yi tsit, Kamar yadda girgije yake sanyaya zafin rana.