Isaiah 25:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zai haษiye mutuwa har abada. Ubangiji Mai Iko Duka zai share hawaye daga dukan fuskoki; zai kawar da kunyar mutanensa daga dukan duniya. Ubangiji ne ya faษa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุฐููู ููููููู ู
ูุชููู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุง! ุฐููู ููู
ู ุดูุงุฑูููฐ ููููููููฐ ุฏูุบู ุฏููููู ฺขูุณููููุงูููุ ููููููููฐูู ุฐููู ููููุฑูุฏู ููููููุฑู ุฏู ู
ูุชูููููฐููุณู ุณูููุดูุง ุนูุฏููููููุง ุฏูููุ ููููููููฐูู ููููฐ ฺููขูุทูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai hallaka mutuwa har abada! Zai share hawaye daga idanun kowane mutum, ya kawar da kunyar da jama'arsa suke sha a duniya duka. Ubangiji ne da kansa ya faษa!