Isaiah 25:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan rana za su ce, โ€œTabbatacce wannan shi ne Allah; mun dogara a gare shi, ya kuma cece mu. Wannan shi ne Ubangiji, mun dogara a gare shi; bari mu yi murna mu kuma yi farin ciki a cikin cetonsa.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุŒ ุฐูŽุงุนูŽ ุซูœู‰ูฐ ุงู”ูŽ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ุŒ ยซู„ูŽู„ู‘ูŽูŠู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ู…ู ู†ูœู‰ูฐ! ู…ูู†ู’ ุฏููˆุงู’ุบูŽุถูŽ ุงู”ูŽุบูŽุฑูœู‰ูฐุดู ูŠูŽูƒููˆูŽ ุซูœู‰ูฐุซูœู‰ูฐู…ู! ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ู…ููƒูŽ ุณูŽุง ุฑูŽูŠู’ ุบูŽุฑูœู‰ูฐุดู! ุจูŽุฑู ู…ููŠู ู…ูุฑู’ู†ูŽ ุฏูŽ ฺขูŽุถู ุซููƒู ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุซูœู‰ูฐุชููˆุงู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูŽูฐูˆูุงู’ ู…ูŽู†ูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da wannan ya faru, kowa zai ce, โ€œShi Allahnmu ne! Mun dogara gare shi, ya kuwa cece mu. Shi ne Ubangiji. Mun dogara gare shi, yanzu kuwa muna da farin ciki domin ya cece mu!โ€