Isaiah 26:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar mace mai ciki da take gab da haihuwa takan yi ta murษawa tana kuka saboda zafi, haka muka kasance a gabanka, ya Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุ ุณูุจููุงูุฏู ุนูุฐูุงุจูุฑู ูููู ุฏูุบู ููุฑูููููุ ู
ููู ููุณูููุซูููฐ ููู
ูุฑู ู
ูุซูููฐ ู
ููู ฺููงูุฏูุ ููุฏูู ุชูููููฐ ูููููุง ุฏู ุซูุธููุงูู ุจูุงููุ ูููุงูููุซููู ุญฺูููขูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai ne, ya Ubangiji, ka sa muka yi kuka, Kamar macen da take naฦuda tana kuka da azaba.