Isaiah 26:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
I, Ubangiji, cikin tafiya a hanyar dokokinka, muna sa zuciya gare ka; sunanka da tunani a kanka su ne marmarin zukatanmu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุ ููููููููฐูู ุ ู
ููู ุจููู ุนูู
ูุฑููููููู ููุงูููู ุฏูู
ูููููฐ ุณูุง ุฐููุซูููุง ุนูููููููุ ุณูููููููู ุฏู ุชูููุงููุง ุฏู ุณูููููููู ุณููููููฐ ู
ูุฑูู
ูุฑููู ุฐููุซูููุงุฑูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Muna bin nufinka, muna sa zuciya gare ka. Kai kaษai ne bukatarmu.