Isaiah 27:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Birni mai katanga ya zama kufai, yasasshen mazauni, an yashe shi kamar hamada; a can ’yan maruƙa suke kiwo, a can suke kwance; sun kakkaɓe rassanta ƙaf.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا بِرْنِ مَيْ كَتَنْغَ يَكُواْمَ كُڢَيْ؞ وُرِنْ دَ دَا عَكٜىٰ ذَمَ، أَنْبَرِ أَنْڨَلٜىٰ يَذَمَ دَاجِ نَكِيوُاْ عِنْدَ یَیَنْ شَانُو ذَاسُ هُوتَ، عِنْدَ ذَاسُثِنْيٜىٰ غَنْيٜىٰنْ رَسَّنْ عِتَتُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Birni mai garu ya zama kufai. An bar shi kamar jejin da ba kowa ciki. Ya zama wurin kiwon shanu, inda za su huta su yi kiwo.