Isaiah 27:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya buge shi kamar yadda ya bugi waɗanda suka buge shi? An kashe shi kamar yadda aka kashe waɗanda suka kashe shi?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ، يَهْوٜىٰهْ بَيْ بُغِ جَمَعَرْسَ كَمَرْ يَدَّ يَبُغِ أَبُواْكَنْ غَابَنْسُبَ؞ بَيْ كُمَ كَشٜىٰسُ كَمَرْ يَدَّ يَكَشٜىٰ أَبُواْكَنْ غَابَنْسُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji bai hukunta Isra'ila da tsanani kamar yadda ya yi wa maƙiyanta ba, ba za su yi hasarar mutane da yawa ba.