Isaiah 28:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To da kyau, da leɓunan baƙi da ku harsunan da ba sani ba Allah zai yi magana da wannan mutane,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، عِدَنْ بَذَاكُ سَوْرَرَبَ، يَهْوٜىٰهْ ذَيْ يِمَغَنَ دَكُو، دَ هَرْشٜىٰنْ دَ كُنّٜىٰنْكُ بَسُ سَابَا جِبَ، دَ يَرٜىٰنْ مُتَنٜىٰنْ دَ بَنَكُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ba za ku saurare ni ba, to, Allah zai yi amfani da baƙi masu magana da harshen da ba ku sani ba, su koya muku darasi.