Isaiah 28:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuna fariya cewa, โMun yi alkawari da mutuwa, mun kuma yi yarjejjeniya da kabari. Saโad da zafi ya ratsa, ba zai taษa mu ba, gama mun mai da ฦarya mafakarmu ruษu kuma wurin ษuyanmu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุจูุบู ฺงูุฑูุฌู ุซูููฐูู ยซุงููููุ ู
ููู ุทูููุฑู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ุฏู ู
ูุชูููุ ุฏู ููุฑููู ุฐูู
ููู ู
ูุชูุชูููุ ู
ูููุฏู ุงฺููููงูููุฑูุ ุงููุณูุนูุฏูู ุจูุจููุฑู ู
ูุณฺููขูุฑู ูููู ุชููปูููููุงูุ ุจูุฐูุงุชู ุชููปูู
ูุจูุ ุบูู
ูุง ู
ููู ู
ูููุฏู ฺงูุถูููุง ููุฑููู ูปูููููู
ูุ ุฑููุทู ููู
ู ุงููููููุฑู ูููุชูููุงุฑูู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kuna fฤriya a kan alkawarin da kuka yi da mutuwa, kun ฦulla yarjejeniya da lahira. Kun tabbata masifa za ta ฦetare ku sa'ad da ta zo, domin kun dogara ga ฦarairayi da ruษi don su kiyaye ku.