Isaiah 28:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan mai da gaskiya igiyar gwaji adalci kuma ɗan katakon gwajin ginin; ƙanƙara za tă share mafakarku, ƙarya, da ruwa kuma za su mamaye maɓuyanku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ مَيْدَ شَرِيعَرْ غَسْكِيَ تَذَمَ إِغِيَرْ أَوُانْ غِنِنْ، أَدَلْثِے كُمَ ذَيْ ذَمَ أَبِنْ ڠُوجِنْ؞ إِسْكَ مَيْ ڧَنْڧَرَ ذَاتَ شَارٜىٰ دُكَنْ وُرِنْ ٻُيَنْكُ نَڧَضْيَا، أَمْبَلِيَرْ ضُوَ ذَاتَ هَلَّكَرْ دَ إِنُوَرْ هُوتَوَارْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Adalci ne zai zama igiyar gwajin tushen ginin, aminci kuma zai zama shacin dirin ginin. Hadirin ƙanƙara zai share dukan ƙarairayin da kuke dogara gare su, rigyawa za ta hallakar da zaman lafiyarku.”