Isaiah 28:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda ya yi ƙoƙari yă kwanta a gajeren gado, yă kuma rufa da ɗan siririn bargo.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا ذَيْ ذَمَ مُكُ كَمَرْ كَرِنْ مَغَنَ مَيْ ثٜىٰوَ غَدُوانْ ݣُونْثِيَرْكُ غَجٜىٰرٜىٰ نٜىٰ، بَعَ عِيَ مِيڧَ ڧَڢَا، بَرْغُوانْ رُڢُوَرْكُ كُمَ ڢَاطِنْسَ يَكَاسَ، بَعَ عِيَ رُڢٜىٰ جِكِے دُكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku zama kamar mutumin da ya zama abin karin magana, wanda ya yi ƙoƙari ya kwanta a gajeren gado, ya kuma rufa da ɗan siririn bargo.