Isaiah 28:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku saurara ku kuma ji muryata; ku kasa kunne ku kuma ji abin da na faɗa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكَسَ كُنّٜىٰ، كُجِ مَغَنَاتَ، كُمَيْدَ حَنْكَلِ غَ أَبِنْدَ نَكٜىٰ ڢَطَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kasa kunne ga abin da nake cewa, ku mai da hankali ga abin da nake faɗa muku.