Isaiah 28:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da manomi ya yi noma don shuki, yakan ci gaba da noma ne? Yakan ci gaba da sara yana yin kunyoyi a ฦasa ne?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงู ู
ููููุงูู
ู ูููููููู ฺููขูุชููู ุบููุงูููุฑูุณู ุจูุงุจู ุดูููู ููููฐุ ูููุงู ูููููููู ุชูุจููุทูููฐ ฺงูุณูุง ูููู ุชููููุงูู
ูููฐ ุชููููู ููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Manomi ba zai dinga huษar gonakinsa har abada ba, ya yi ta shirya su domin shuka.