Isaiah 28:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba a bugan kanumfari da ƙaton sanda ko a yi ta jujjuye ƙafar keke a kan ɗaɗɗoya; akan buga kanumfari da siririn sanda ɗaɗɗoya kuma da tsumagiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَ بُغُنْ طَطُّواْيَ دَ ڧَتُوانْ سَنْدَنْ بُغُنْ حَڟِ، كُواْ يَجَا كٜىٰكٜىٰنْ شَانُو دُواْمِنْ أَ سَامِ ڨُويُواْيِنْ كُمِنْ، عَمَّا دَ یَنْ سَنْدُنَ نٜىٰ يَكٜىٰ بُغُنْسُ أَ حَنْكَلِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ya bugun kanumfari da ɗaɗɗoya da ƙaton kulki, a maimakon haka yakan yi da 'yan sanduna sirara.