Isaiah 28:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan wannan hikimar takan zo daga Ubangiji Maษaukaki ne, shi da yake mashawarci mai banmamaki, mafifici kuma cikin hikima.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ููููููู ุญูููู
ู ุฏูุบู ููุฑููู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ููููฐุ ุดู ฺ ูููููู ุจูุงุฏู ุดูููุฑูุง ููููฐุ ุซูููููฐ ููููููฐ ููู
ู ุฏู ุนูููููุญููู ุญูููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan wannan hikima daga wurin Ubangiji Mai Runduna ne. Shirye-shiryen da Allah ya yi na hikima ne kullum kuwa sukan yi nasara!