Isaiah 29:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kaitonki, Ariyel, Ariyel birnin da Dawuda ya zauna! Ƙara shekara ga shekara a kuma bar shagulgulanki su yi ta kewayewa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْتُوانْكِ أَرِيٜىٰلْ، أَرِيٜىٰلْ بِرْنِنْ عُرُوشَلِيمَ عِنْدَ دَاوُدَ يَذَوْنَ! بَرِ شٜىٰكَرَا تَبِے شٜىٰكَرَا عَيِتَ بُكُكُوَنْكُ نَسُجَّدَ يَدَّ عَكَ سَابَايِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bagaden Allah, Urushalima kanta, ƙaddara ta auko mata! Birnin da Dawuda ya kafa zango, ƙaddara ta auko mata! Bari shekara ɗaya ko biyu su zo su wuce suna shagulgulansu, suna bukukuwansu,