Isaiah 29:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gare ku duk wannan wahayi ba kome ba ne sai dai maganganun da aka rufe a cikin littafi. In kuma kun ba da littafin ga wani wanda zai iya karanta, kuka kuma ce masa, โ€œKaranta wannan, muna roฦ™onka,โ€ zai amsa ya ce, โ€œBa zan iya ba; an rufe shi.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจู’ุซู ู†ูŽุซููƒูู†ู’ ุฑูุนููŠูŽุŒ ุฐูŽูŠู’ ุฐูŽู…ูŽ ู…ููƒู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูƒูŽู„ู’ู…ููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู†ูŽุทูŽุทู‘ูœู‰ูฐู†ู’ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ู…ูŽู†ู‘ูœู‰ูฐ ุฏูŽ ู‡ูŽุงุชูู…ูุž ุนูุฏูŽู†ู’ ุงู”ูŽู†ู’ุจูŽุง ู…ูุชูู…ูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽ ุนููŠูŽ ูƒูŽุฑูŽุงุชู ูŠูŽูƒูŽุฑูŽู†ู’ุชูŽ ุฐูŽูŠู’ุซูœู‰ูฐ ยซุงู”ูŽูŠู’ุŒ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ุงู”ูŽ ุฑูฺขูœู‰ูฐ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a ษ“oye muku ma'anar kowane annabci na cikin wahayi. Zai zama kamar naษ—aษ—ษ—en littafin da aka liฦ™e. Ko kun kai wa wanda ya iya karatu, don ya karanta muku, zai ce ba zai iya ba saboda a liฦ™e yake.