Isaiah 29:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko kuwa in kun ba da littafin ga wani wanda ba zai iya karantawa ba, kuka kuma ce, “Karanta wannan, muna roƙonka,” zai amsa ya ce, “Ban iya karatu ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كُمَ أَنْبَا وَنْدَ بَيْ عِيَكَرَاتُوبَ يَكَرَنْتَ ذَيْثٜىٰ «أَيْ، نِے بَنْ عِيَ كَرَاتُوبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa kun ba wanda bai iya karatu ba, kuka roƙe shi ya karanta muku, zai ce bai iya karatu ba.