Isaiah 29:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ga abin da Ubangiji wanda ya fanshi Ibrahim, ya ce wa gidan Yaƙub, “Ba za a ƙara kunyata Yaƙub ba; fuskokinsu kuma ba za su ƙara yanƙwanewa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ ڢَا، يَهْوٜىٰهْ يَا ثٜىٰ وَظُرِيَرْ يَعْڧُوبَ، يَهْوٜىٰهْ وَنْدَ يَڢَنْشِ إِبْرَٰهِيمْ يَثٜىٰ، «ذُرِيَرْ يَعْڧُوبَ بَذَاتَ سَاكٜىٰ جِنْ كُنْيَابَ؞ ڢُسْكَرْتَ بَذَاتَ سَاكٜىٰ يَنْڨُونٜىٰوَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu fa Ubangiji, Allah na Isra'ila, wanda ya fanshi Ibrahim daga wahala, ya ce, “Jama'ata, ba za a ƙara kunyatar da ku ba, fuskokinku ba za su ƙara yanƙwanewa don kunya ba.