Isaiah 29:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da suka ga ’ya’yansu a tsakiyarsu, aikin hannuwansu, za su kiyaye sunana da tsarki; za su san tsarkin Mai Tsarkin nan na Yaƙub, za su kuma ji tsoron Allah na Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا أَ سَعَدَّ سُكَغَ یَیَنْسُ، عَيْكِنْ حَنُّوَنَ عَثِكِنْسُ، ذَاسُ كِيَايٜىٰ سُونَنَ دَ ڟَرْكِے؞ ذَاسُ شَيْدَ ڟَرْكِنْ مَيْ ڟَرْكِے نَ إِسْرَٰٓءِيلَ، سُغِرْمَمَ اللَّهْ نْسُ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku ga 'ya'yan da zan ba ku, sa'an nan ne za ku tabbatar, cewa ni ne Allah Mai Tsarki na Isra'ila. Za ku girmama ni, ku yi tsorona.