Isaiah 29:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan kafa sansani kewaye da ke duka; zan kewaye ki da hasumiyoyi in tasar miki da ayyukan kwantona na yaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْكَيْ وَبِرْنِنْ هَرِ، إِنْكٜىٰوَيٜىٰتَ إِنْيَاڧٜىٰتَ، إِنْتَادَ أَبُبُوَنْ هَوْرَ كَتَنْ‌غَ دُواْمِنْ يَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah zai tasar wa birnin, ya kewaye shi da yaƙi.