Isaiah 29:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a ƙasƙantar da ke, za ki ƙi yin magana daga ƙasa; maganarki za tă yi ƙasa-ƙasa daga ƙura. Muryarki za tă zama kamar fatalwa daga ƙasa; daga ƙura maganarki zai fito ƙasa-ƙasa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عُرُوشَلِيمَ، ذَاعَ ڧَسْڧَنْتَرْ دَكٜىٰ حَرْ ڧَسَا، مُرْيَرْكِ ذَاتَ ذَمَ كَمَرْ تَوَنْدَ أَنْ شَڧٜىٰشِ أَوُيَ، مُرْيَرْكِ ذَاتَ رَسَ ڧَرْڢِے كَمَرْ تَوَنْدَ يَكٜىٰ عَبَاكِنْ مُتُوَ، مُرْيَرْكِ، ذَاعَ جِيتَ كَمَرْ یَرْ مُرْيَ دَغَ ثِكِنْ رَامِنْ مُتُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Urushalima za ta zama kamar fatalwar da take ƙoƙarin yin magana daga ƙarƙashin ƙasa, guni yana fitowa daga turɓaya.