Isaiah 29:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kamar saโad da mai yunwa yana mafarki cewa yana cin abinci, amma sai ya farka, yunwan tana nan; kamar saโad da mai ฦishirwa yana mafarki cewa yana shan ruwa, amma sai ya farka yana suma, da ฦishinsa. Haka zai zama da sojoji na dukan alโummai da suka yi yaฦi da Dutsen Sihiyona.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ุงููููุนูู
ูููู ุฏู ุณููู ุชูุงุฑู ุฏููุงูู
ููู ุณูููุงฺงู ุจูุจูููู ุชูุฏููู ุณููููููุงููู ุฐูุงุณู ุฐูู
ู ููู
ูุฑู ููุฏูู ู
ููู ุฌููู ูููููู ูููููููู ู
ฺูขูุฑููู ูููู ุซููู ุนูุจูููุซูุ ุนูู
ููุง ุฏู ฺููขูุฑููู ุณููู ูููู ุชูุฌููู ููููููุ ูููุงู ููู
ูุฑู ููุฏูู ู
ููู ุฌููู ฺงูุดููู ุถููู ูููููููู ู
ฺูขูุฑููู ูููู ุดููู ุถูููุ ุนูู
ููุง ุฏู ฺููขูุฑููู ุณููู ูููู ุชูุฌููู ฺงูุดููู ุถูููุ ู
ฺูงููุงฺู ููุฑููุงููุณู ููู
ู ููุจููุดูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan al'ummai da suka tattaru don su yaฦi Urushalima, za su zama kamar mutum mayunwaci da ya yi mafarki yana cin abinci, ya farka yana a mayunwacinsa, kamar wanda yake mutuwa da ฦishi ya yi mafarki yana kwankwaษar ruwa, ya farka da busasshen maฦogwaro.