Isaiah 3:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mazanku za su mutu ta wurin takobi, jarumawanku za su mutu a yaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَذَنْكُ، تَكُواْبِنْ يَاڧِ نٜىٰ ذَيْ كَشٜىٰسُ، سُواْجُواْجِنْكُ كُمَ عَيَاڧِ ذَاسُ مُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jama'ar garin, i, har da ƙarfafan mutane, za a kashe su a yaƙi.