Isaiah 3:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutum zai kama ɗaya daga cikin ’yan’uwansa a gidan mahaifinsa ya ce, “Kana da abin sawa, ka zama shugabanmu; wannan kango kuma yă zama a ƙarƙashinka!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتُمْ ذَيْ كَامَ طَنْعُوَنْسَ نَثِكِنْ دَنْغِنْسَ يَثٜىٰ مَسَ، «تُنْدَ كَيْ كَنَدَ بَبَّرْ رِغَا، تُواْ، ذُواْ كَذَمَ شُوغَبَنْمُ، كَيِ مُلْكِ عَكَنْ رُسَشّٜىٰنْ وُرِنَّنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lokaci yana zuwa sa'ad da mutanen wani dangi za su zaɓi ɗaya daga cikinsu, su ce, “Kai da kake da ɗan abin sawa za ka zama shugabanmu a wannan lokaci na wahala.”