Isaiah 3:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma a ranan nan zai tā da murya ya ce, “Ba ni ba dai. Ba ni da abinci ko abin sawa a gidana; kada ka mai da ni shugaban mutane.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مُتُمِنْ ذَيْ يِ إِيهُ يَثٜىٰ، «نِے دَيْ، بَ نِے دَ مَاغَنِنْ دَامُوَرْكُ! بَ نِے دَ عَبِنْثِ كُواْ بَبَّرْ رِغَا أَغِدَانَ؞ كَدَ كُمَيْدَنِ شُوغَبَنْكُ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma zai amsa, ya ce, “Ba ni ba dai! Ba zan iya taimakonku ba. Ba ni ma da abinci sam, ko tufafi ma. Kada ku naɗa ni shugabanku!”