Isaiah 30:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wannan zunubi zai zama muku kamar bango mai tsayi, tsagagge da yake kuma fāɗuwa, da zai rushe nan da nan, ba tsammani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، وَنَّنْ لَيْڢِے ذَيْ يِتَبِنْكُ؞ ذَيْ ذَمَ كَمَرْ وُرِنْدَ يَڟَٰغٜىٰ عَبَنْ‌غُواْ، بَنْ‌غُواْ مَيْ ڟَيِ مَرَرْ ڧَرْڢِے، ڢَاطُوَرْسَ ذَاتَذُواْ بَا ظَتُواْ بَاڟَمَّنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kun yi laifi. Kuna kamar bango wanda ya tsage daga bisa har ƙasa. Za ku fāɗi ba zato ba tsammani.