Isaiah 30:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dubu za su gudu don barazanar mutum guda; da jin barazanar mutane biyar dukanku za ku yi ta gudu sai an bar ku kamar sandar tuta a kan dutse, kamar tuta a kan tudu.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูุจูู†ู’ ุณููˆุงู’ุฌููˆุงู’ุฌูู†ู’ูƒู ุฐูŽุงุณู ุบูุฏู ุฏูŽ ุบูŽู†ูู†ู’ ุงู”ูŽุจููˆุงู’ูƒูู†ู’ ุบูŽุงุจูŽู†ู’ูƒู ุทูŽูŠูŽ! ุฏูŽ ุบูŽู†ูู†ู’ ุงู”ูŽุจููˆุงู’ูƒูŽู†ู’ ุบูŽุงุจูŽู†ู’ูƒู ุจููŠูŽุฑู’ุŒ ุฏููƒูŽู†ู’ูƒู ุฐูŽุงูƒู ุบูุฏู ุญูŽุฑู’ ุถูŽุบููˆุงู’ูˆูŽุฑู’ูƒู ุฐูŽุงุชูŽ ุฐูŽู…ูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุณูŽู†ู’ุฏูŽู†ู’ ุชููˆุชูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุชูุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุนูŽู„ูŽู…ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุจูŽุจู‘ูŽู†ู’ ุชูุฏูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dubunku za su gudu da ganin abokin gฤbanku ษ—aya, abokan gฤba biyar sun isa su sa dukanku ku gudu. Ba abin da zai ragu daga cikin rundunar sojojinku, sai sandan tutarku kaษ—ai da take kan tudu.