Isaiah 30:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka Ubangiji yana marmari ya yi muku alheri; ya tashi don yฤ nuna muku jinฦai. Gama Ubangiji Allah ne mai aikata gaskiya. Masu albarka ne dukanku waษanda suke dogara gare shi!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏููููู ููููููููฐูู ูููู ุฌูุฑูุง ูููู ู
ููู ุงููููุญูููฐุฑูุ ุงูู ุดูุฑูููููฐ ููููููฐ ูููู ู
ููู ุฌฺูููงูููุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ุงูููููู ููููฐ ู
ููููููู ุบูุณูููููุ ู
ูุงุณู ุงููููุจูุฑููู ููููฐ ู
ูุงุณู ุฌูุถูุงููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka dai, Ubangiji yana jira ya yi muku alheri. A shirye yake ya yi muku jinฦai, domin a kullum yana aikata abin da yake daidai. Ta wurin dogara ga Ubangiji ake samun farin ciki.