Isaiah 30:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya mutanen Sihiyona, waษanda suke zama a Urushalima, ba za ku ฦara kuka ba. Zai zama mai alheri saโad da kuka yi kukan neman taimako! Da zarar ya ji, zai amsa muku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญฺูงฺููงูุ ููุชู ุฌูู
ูุนู ุฐูุงุชู ุฐููููู ุงูู ุณููููููุงูููุ ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุจูุฐูุงูู ุณูุงููููฐูููู ูููููุงุจูุ ููููููู ูููู ุฐููู ููู
ููู ุงููููุญูููฐุฑู ุณูุนูุฏูู ูููููู ูููููุง ุบูุฑูููฐุดูุ ุฏูุธูุฑูุฑู ููููููููู ููููููฐู
ููู ุชูููู
ููููุงู ูููููู ูููููููฐููุณูุ ุฐููู ุงููู
ูุณู ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku jama'ar da suke zaune a Urushalima ba za ku ฦara yin kuka ba. Ubangiji mai juyayi ne, sa'ad da kuka yi kuka gare shi neman taimako, zai amsa muku.