Isaiah 30:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
waɗanda suka gangara zuwa Masar ba tare da sun nemi shawarata; waɗanda suke neman taimakon kāriyar Fir’auna, don neman inuwar mafakar Masar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُنَ غَنْ‌غَرَوَ ذُوَا ڧَسَرْ مَصَرْ، بَاتَرٜىٰدَ نٜىٰمَنْ شَوَرَاتَبَ، كُنَ نٜىٰمَنْ وُرِنْ ٻُيَ أَوُرِنْ ڢِرْعَوْنَ، كُنَ نٜىٰمَنْ مَڢَكَا عَ إِنُوَرْ سَرْكِنْ مَصَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna tafiya Masar neman taimako, ba su shawarce ni ba. Suna so Masar ta kāre su, saboda haka suka sa dogararsu ga Sarkin Masar.