Isaiah 30:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da yake Ubangiji yakan ba da abincin azaba da ruwan wahala, ba za a ฦara ษoye malamanku ba; da idanunku za ku gan su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูุฏูููููููฐ ุนูุจูููโุบูุฌู ููุจูุงูู ูููููู ููู
ูุฑู ุนูุจูููุซูุ ุนูุฐูุงุจู ููู
ู ููู
ูุฑู ุถูููุ ุฏูููุฏููููู ุฐูุงููุบู ู
ูููู
ููููู ุนูุจูููโุบูุฌู ุฏู ุนูุฏููููููููุ ุจูุฐููู ูปููุงูููููฐ ููููุณู ุฏูุบู ุบูุฑูููฐููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai sa ku ku sha wahala, amma shi kansa zai kasance tare da ku, ya koya muku, ba za ku ฦara wahalar nemansa ba.