Isaiah 30:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai kuma aiko muku da ruwan sama don shuki a ฦasa, kuma abincin da zai fito daga gona zai zama mai albarka da kuma mai yawa. A wannan rana shanu za su yi kiwo a wadatacciyar makiyaya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ุฐููู ููู
ู ุนููููููุงู ู
ููู ุฏู ุถููู ุณูู
ู ุฏููุงูู
ููู ุงููุฑููู ุฏู ูููู ุดูููู ุนฺูงูุณูุงุ ุญฺูููููู ุฏู ุงููู
ฺูขูุงูููู ุบููุงูููุฑููู ูููู ุฐูุงุณูููููููุ ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููู ุฏูุจูููุงูุจููููู ููู
ู ุฐูุงุณู ุณูุงู
ู ุซููููู ุนูููููููุซูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk lokacin da kuka shuka amfanin gonakinku, Ubangiji zai aiko da ruwan sama ya sa su girma, zai ba ku kaka mai albarka, shanunku kuma za su sami makiyaya wadatacciya.