Isaiah 30:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Numfashinsa kamar raฦuman ruwa masu gudu yana tashi har zuwa wuya. Yakan tankaษe alโummai cikin lariyar hallaka; yakan sa a muฦamuฦan mutane linzamin da zai jagorance su su kauce.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ฺูขูุดูููุณู ููู
ู ุฏู ุงููู
ูุจูููููุฑู ุถููู ููููฐุ ุถูููููุฏู ููุซููู ุญูุฑู ูููููู ููููุ ุฏู ููู
ฺูขูุดูููุณู ุฐููู ุฑูููุฑูุงููููฐ ุงููููุนูู
ูููู ุฏู ุฑูุฑููู ุชููููููููุ ููููููููฐูู ุฐูููุณูุง ู
ูุณู ููููุธูู
ู ุนูุจูุงูู ููุฌูุงุณู ุณูููููุซูููฐ ุฏูุบู ุญูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya aika da iska a gabansa kamar rigyawa wadda take kwashe kome, ta tafi da shi. Yakan gwada al'ummai ya kai su hallaka, yakan sa dukan shirye-shiryensu na mugunta su ฦare.