Isaiah 30:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ku kuma rera kamar a daren da kuke shagalin biki mai tsarki; zukatanku za su yi farin ciki kamar saโad da mutane sukan haura da busa zuwa dutsen Ubangiji, zuwa Dutse na Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููู ุฌูู
ูุนูุฑู ููููููููฐูู ุฐูุงูููู ููุงฺงูุง ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููููููู ุงููุฏูุฑูููฐูู ุฏู ุนููู ููููฐูปูููฐ ุฏููุงูู
ููู ุจููู ุณูุฌููุฏูุ ุฐูุงูููู ู
ูุฑููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููููููู ุงูู ููููุฑูุงููุฑููู ุฏู ุจููุดูููฐ ุจููุดูููฐูู ุณูุฑูููฐูู ุฐูููุง ุจูุจูููู ุชูุฏููู ููููููููฐูู ุ ุฐูููุง ููุฑููู ููููููููฐูู ุฏฺูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ku, jama'ar Allah, za ku yi farin ciki, ku raira waฦa kamar yadda kukan yi a daren tsattsarkan idi. Za ku yi murna kamar waษanda suke tafiya suna bushe-bushe a hanyarsu ta zuwa Haikalin Ubangiji Mai Tsarki, Mai Ceton Isra'ila.