Isaiah 30:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma kāriyar Fir’auna za tă zama muku abin kunya, inuwar Masar za tă jawo muku kunya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ حَكَ، وُرِنْ ٻُيَ نَ ڢِرْعَوْنَ ذَيْ جَٰوُاْ مُكُ كُنْيَا، وُرِنْ مَڢَكَا نَسَرْكِنْ مَصَرْ ذَيْ ذَمَ مُكُ أَبِنْ ڧَسْڧَنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sarkin zai rasa ikon taimakonsu, kāriyar da Masar za ta yi musu ƙarshenta masifa.