Isaiah 30:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowane bugun da Ubangiji zai yi musu da bulalarsa na hukunci zai zama kiษi ga ganguna da garaya, yayinda yake yaฦi da su da naushin hannunsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงูููู ุฏู ููููููููฐูู ููููููฐ ุจูุบูููุณู ุฏู ุณูููุฏููู ุญููุงูุฑููุงููุณูุ ููุงูููู ุฏูููููููฐ ุจูุบูููุณู ุฏู ุญููููููุณู ู
ููู ุฅูููููุงูุ ุฌูู
ูุนูุฑูุณู ุณููู ุชูููุทูููฐ ููุทูููฐูู ุชูู
ูุจูุฑู ุฏู ุบูุฑูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Ubangiji ya miฦa sandan hukuncinsa ya yi ta bugun Assuriyawa, jama'arsa kuwa za su yi ta kaษa ganguna da garayu, su yi murna!