Isaiah 30:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kowa zai sha kunya saboda mutanen da ba su da amfani gare su, waɗanda ba sa taimako ko amfani, sai dai jawo kunya da da-na-sani.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْدَهَكَ كُواْوَ ذَيْجِے كُنْيَا تَوُرِنْ مُتَنٜىٰ مَرَسَ كَٰوُاْ رِيبَ، وَطَنْدَ بَسُ كَٰوُاْ تَيْمَكُواْ كُواْ ثِيغَبَبَ، سَيْدَيْ كُنْيَا دَ ڧَسْڧَنْثِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
duk da haka jama'ar Yahuza za su yi da na sani, da suka dogara ga al'ummar da ba abar dogara ba ce, al'ummar da ba ta daɗa musu kome a lokacin da suke sa zuciya ga taimako ba.”