Isaiah 31:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi ma yana da hikima kuma zai iya kawo masifa; ba ya janye kalmominsa. Zai yi gฤba da gidan mugu, gฤba da waษ—anda suke taimakon masu aikata mugunta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุญููƒูู…ูŽ ู†ูœู‰ูฐุŒ ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽ ุฏูŽ ู…ูŽุณููŠฺขูŽุž ุจูŽุงูŠูŽ ุซูŽู†ู’ุฌูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ุจูŽุงูƒูู†ู’ุณูŽุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฐูŽูŠู’ ูŠูุบูŽุงุจูŽุงุฏูŽ ู…ูŽุงุณู ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุงุŒ ุฐูŽูŠู’ ูƒูู…ูŽูŠู ุบูŽุงุจูŽุงุฏูŽ ู…ูŽุงุณู ุชูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู†ู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya san abin da yake yi! Zai aika da bala'i. Zai ci gaba da niyyarsa ta hukunta wa mugaye duk da masu kiyaye su.