Isaiah 31:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Masarawa mutane ne ba Allah ba; dawakansu nama da jini ne ba ruhu ba. Saโad da Ubangiji ya miฦa hannunsa, shi da yake taimako zai yi tuntuษe shi da aka taimaka zai fฤษi; dukansu biyu za su hallaka tare.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุ ู
ูุตูุฑูุงููุง ู
ูุชูููููฐููููฐุ ุจู ุงูููููู ุจูุ ุฏูููููููุณู ููุงู
ู ุฏู ุฌููู ููููฐุ ุจู ุฑููุญููุงูุญูุจูุ ุณูุนูุฏูู ููููููููฐูู ููู
ฺููงู ุญููููููุณูุ ู
ููู ุจูุงุฏู ุชูููู
ููููุงู ุฐููู ููุชูููุชููปูููฐุ ู
ููู ููููฐู
ููู ุชูููู
ููููุงู ุฐููู ฺขูุงุทูุ ุชูุฑูููฐ ุฐูุงุณู ูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masarawa su ba Allah ba ne, mutane ne kurum! Dawakansu ba su wuce ikon ษan adam ba! Sa'ad da Ubangiji zai matsa, ฦaฦฦarfar al'umma za ta marmashe, al'ummar da aka yi wa taimako kuma za ta fฤษi. Dukansu za su hallaka.