Isaiah 31:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama a wannan rana kowannenku zai ฦi gumakan azurfa da zinariya da hannuwanku masu zunubi suka yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุงูู ุฑูุงููุฑู ููููุ ูููุงููู ุฐูููุฌูููฐฺขูุฑู ุฏู ุบููููููู ุงููุธูุฑฺูขูุง ุฏู ููุธูููุฑูููุ ููุทูููุฏู ุญููููููููุณู ููุฐููููุจู ุณููููู ู
ูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lokaci zai yi da dukanku za ku watsar da gumakan da kuka yi na azurfa da na zinariya.