Isaiah 32:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikin ɗan lokaci ƙasa da shekara guda ku da kuke tsammani kuna da kāriya za ku yi rawar jiki; girbin ’ya’yan inabi zai kāsa, girbin ’ya’yan itatuwa kuma ba zai zo ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ شٜىٰكَرَا طَيَ، كُو دَ كُكٜىٰيِنْ ذَمَنْكُ أَ سَكٜىٰ، ذَاكُ جِجِّغُ، غَمَا بَابُ یَیَنْ إِنَبِنْدَ ذَاكُ غِرْبَ، بَابُ یَیَنْ عِتَتُوَ أَ لُواْكَثِنْ غِرْبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai yiwu ku wadatu yanzu, amma baɗi war haka za ku fid da zuciya, gama ba inabin da za ku tattara.