Isaiah 32:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai an zubo Ruhu a kanmu daga sama, hamada kuma ta zama ฦasar mai taฦi, gona mai taฦi kuma ta zama kamar kurmi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญูุฑู ุณููู ูููุงูููุซููู ุฏู ููููููููฐูู ููุธูุจููุงู ู
ููู ุฏู ุฑููุญูููุณู ุฏูุบู ุณูู
ูุ ุฏูุงุฌู ููู
ู ุฐููู ุฐูู
ู ฺขูููู ู
ููู ุงููู
ฺูขูุงููุ ฺขููููููููฐูู ูููุงูู
ู ุฐูุงุณู ุจูุงุฏู ุงููู
ฺูขูุงูู ุนูููููููุซูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Allah zai ฦara aiko mana da Ruhunsa. ฦasar da ta zama marar amfani za ta komo mai dausayi, gonaki kuma za su ba da amfani mai yawa.